HAUSA EDITION: TAMBAYOYIN DA AKE YAWAN YI AKAN YADDA AKE RENON CIKI ZUWA HAIHUWA
Download PDF Version HERE See English Edition HERE TAMBAYOYIN DA AKE YAWAN TAYI Amsoshin game da game da tambayoyin akan daukan ciki, renon ciki, da kuma bayan haihuwa. YAYA ZAN GANE INA DA CIKI Alamomi da yanayin samun ciki ya banbanta daga mace – zuwa mace, daya…